Posts

kisan kalar namijin da zakiyi soyayya dashi

Image
Ki san da irin mazan da zaki yi soyayya,ki lura da irin wadannan mazan domin a cikkin su akwai wadanda badon Allah zasu zo wajan ki ba,sai don wata manufar su daban,idan har kika bari suka rinjaye ki zasu tafi kuma su barki a bbu mai auran ki a cikin su.  Akwai wadanda su ba mutanan kirki bane,daga lokacin daya zo wajan ki ki lura dashi da kuma kalaman sa a gare ki,karki yarda yana miki wasu kalaman batsa da sunan wai soyayyah ne,karya yake miki babu wani soyayyah a wajan sai ma son bata miki rayuwa da zaiyi.  Kisan cewa namijn kwarai baya gwada tarbiyya mace ta irin wannna hanyar,domin akwai wasu masu cewa wai gwada ki sukeyi bbu wani gwaji,inda zaki bashi dama bata miki rayuwa zaiyi ya gudu ya barki.  Idan har zakina tarayya da irin wadannan shaidanun mazan nan to ki sani babu mai kallon ki da mutunci,kuma kowa zai dauka ke irin su ne,namijin kwarai bazai zo ma wajan ki ba.  Lallai ki lura da rayuwar ki,ki kare mutunci ki,ki kare mutuncin iyayen ki,ki kare mutuncin 'y

mazan yanzu suncika yaudara

Image
mazan yanzu suncika yau dara Ga daliina na fadin haka  Namiji zaizo gunka da maganar aure kamar da gaske. Kana ce masa ya turo iyayensa ba zaka sake ganinsaba  Sannan wasu mazan zasuzo gunki da maganar iskanci da sunan zasu aureki idan kika basu kanki suka dandana suji irinki.  Da wannan dalilin nake ganin maza sune sarakan yau dara  Kaima idan Kanada baka dalilan da zaka kare Lanka mu hadu a comment section 

zaka iya auren bazawara sakin wawa ??

Image
ni bazawarace sakin wawa nayi sure wata na biyu na futo idan kaga nayi maka kana sona nayi comment da lambarka zan kira mu tattauna idan naji kayi min sai muyi maganar aure.