mazan yanzu suncika yaudara

mazan yanzu suncika yau dara

Ga daliina na fadin haka 

Namiji zaizo gunka da maganar aure kamar da gaske. Kana ce masa ya turo iyayensa ba zaka sake ganinsaba 

Sannan wasu mazan zasuzo gunki da maganar iskanci da sunan zasu aureki idan kika basu kanki suka dandana suji irinki. 

Da wannan dalilin nake ganin maza sune sarakan yau dara 

Kaima idan Kanada baka dalilan da zaka kare Lanka mu hadu a comment section 

Comments

Popular posts from this blog

kisan kalar namijin da zakiyi soyayya dashi